YANZU KUNA SAURARON
KADDARA KO GANGANCI
Tare da
09:20 - 09:25
Now Playing: Dala FM 88.5 FM
Saurara
Hotuna na Yau
Emir's Palace at Sunset
Beautiful view of the historic palace in Kano
Kurmi Market
Busy trading day at the ancient market
Kano City Center
Modern development in the city
Dala Hill
Historic landmark overlooking the city
Labarai Masu Yawan Karatu
Yadda uwargida ta cinna wa kishiryarta da ƴaƴan ta biyu, da mijin su wuta a Kano.
Za mu daina aikin yaƙi da ɓata gari tun da gwamnati ta nuna ba ta so - Gamayyar Matasan Kano
Hisbah ta sanya ranar fara yi wa waɗanda za su ci gajiyar au
Ɓata gari sun kashe Yahaya mai shayi a Ƙofar Nasarawa, Kano,
Kotu ta aike da Amarya gidan gyaran hali bisa zargin ta da k
Kotu ta yanke wa mutashin da ya kashe mace mai ciki hukuncin kisa ta hanyar rataya a Kano
Kotu ta yanke wa amarya Saudat hukuncin kisa kan samunta da laifin kashe angon ta kwanaki 9 da aurensu a Kano.
Fitaccen mawakin siyasa Ƙosan Waƙa ya rasu
Matashi Abdullahi Aminu ya rasu sakamakon faɗawa kududdufi a Ɗanbatta da ke Kano.
Almajirai 4 sun rasu bayan cin wani Kifi mai ɗauke da maganin ɓera a Kano.
NDLEA ta kama mutane 80, ta tarwatsa guraren da ake ta'ammali da kayan maye guda 16 a Kano.
Kotun ta tsare wani ɗan Hisbah a gidan yari bisa zarginsa da cin amanar wata mata a Kano
Jami'in hukumar Karota, ya samu karaya shida a jikin sa, bayan wani mai mota ya buge shi a Kano.
Majalisa ta buƙaci gwamnatin Kano ta ɗauki matakin gaggawa kan cutar diphtheria, da ta kashe mutane 50 a Rano.
Masu faɗan daba sun yi sanadiyyar rasuwar matashi Yusuf Ahmad a unguwar Ɗorayi, Kano.
Da Ɗumi-Ɗumi: Alƙali a kotun ɗaukaka ƙara a Kano, Justice Abdullahi Mahmud Bayero ya rasu.
Ana zargin wani mutum da ɗaukar ma'aikata da sunan Gwamnatin Kano, ta ofishin Shugaban Ma'aikata na bogi.
’Yan mata uku ƴan gida ɗaya sun rasu sakamakon kifewar kwale-kwale a Dam ɗin Tiga, Kano.
Da Ɗumi-Ɗumi: CP Bakori ya tura Ƴan Sanda 250 zuwa iyakokin jihar Kano bayan kammala ɗaukar horo.
Za a ɗauki matakin doka kan duk wanda ya tada zaune tsaye a yankin Rimin Zakara - Kwamishina a Kano
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya naɗa sabon Sarkin Gumel.
Ƙungiyar masu "Chemist" ta jihar Kano, ta yi barazanar tsunduma yajin aikin gargaɗi.
Ƴan sandan Kano sun kama CSP na bogi da ake zargin yana cutar mutane
Rundunar ƴan sandan Kano ta kama wani matashi da ya sare ɗan yatsan hannun sa, saboda za a bashi miliyan 80.
Kotu ta aike da mutumin da ake zargi yana sojan gona da sunan ɗansanda gidan yari a Kano.
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da malaman da suka je yi wa Tinubu addu'ar samun nasara.
Hukumar Shari'a ta Kano ta ƙaddamar da kalandar Muslunci ta 1448 bayan Hijira.
Jihar Kano ta samu tikitin buga gasar wasanni ta ƙasa, wato National Sport Festival 2026, a jihar Enugu.
Satar gawayi: kotu ta ɗaure matashi tare da tsalala masa bulala goma a Kano
Sarkin Kano Sanusi, ya yaba da tsare-tsaren Aliko Ɗangote, kan kawo cigaban tattalin arziƙi a jihar.
Mutuwar mutane 37: Gwamnatin jihar Neja ta sanya dokar hana
Sanata Barau ya kori hadimin sa, King Indara kan wallafa saƙon 'Abba Must Go' a shafukan sadarwa.
Gwamnatin Kano za ta ƙara wadata ruwa ga mazauna birnin jihar cikin mako guda
Kotu za ta yanke hukunci kan shari'ar tatsar bayanan wayar NSA Nuhu Ribaɗo da ake yi wa El-Rufa'i
Ka da ku biya wa mutane aikin Hajji da Umrah da kuɗin sata - Sarkin Musulmi
Gwamnatin Kano ta hana hawan Durbar da ayyukan hawan doki zuwa wani lokaci a birnin jihar
Mahaukacin kare ya ciji mutane 18 inda fusatattun matasa suka kashe a Kano.
Gwamnatin Kano ta fara rigakafin cutar mashako a ƙananan hukumomi biyar na jihar.
Kotu ta tsare Uwar gida kan zargin kashe amarya don ta haifi ɗa namiji a Kano.
Hajjin 2027: Saudiyya ta ƙara wa Najeriya kujeru 10,000.
Hajjin 2027: Saudiyya ta ƙara wa Najeriya kujeru 10,000.
Musulman Najeriya ku ƙara haɗa kan ku - Sarkin Musulmi
Majalisar Dokokin Kano ta fara nazari kan ƙudirin kafa ƴan sandan Jihar.
Rikicin masarauta: ku gujewa tinzira matasa ba mu da in da ya fi Kano - Sheikh Ali Ɗanabba
Hukumar Shari'a ta yi haɗin gwiwa da NDLEA, don ƙara daƙile shan miyagun ƙwayoyi da dillancin su a Kano.
Wasu ɓata gari sun yi wa matashi Saifullahi yankan rago a Kano
Kotu ta tsare matashin da ake zargi da kashe matar mahaifinsa saboda tana yi masa ihu a kunne a Kano.
Hauhawar farashi ya ragu a Nijeriya da kaso 14.63 cikin 100 a watan Satumban 2026 - NBS
Kotu ta tsare malamin nan Sheikh Halifa a gidan yari kan zargin karkatar da 34,875,000 a Kano.
Gwamnan Kano Abba Kabir ya taya Kwankwaso murnar cika shekaru 70.
Gwamnan Kano ya tura wa majalisar dokoki sunayen mutane 6 da za a naɗa su kwamishinoni a jihar.
Malam Lawan Triumph ya yi ƙarar wani lauya bisa zargin sa da ɓata masa suna a Kano.
Gwamnatin Kano ta amince da biyan alawus ga likitoci 90 a jihar
Sarkin Kano Sanusi ya gana da jami’an Hong Kong kan bunƙasa alaƙar tattalin arziƙi da Najeriya.
Ba zan yi wa kowa kamfen ba, tunda ni ba ɗan siyasa ba ne - Sheikh Daurawa
An zargin wata mata da daɓa wa mijin ta wuƙa kan rikicin waya da kuɗi.
Majalisar dokokin Kano ta amince da naɗin sabbin kwamishinoni shida da gwamna ya aike mata
Ƴan sandan Kano sun kama matasa 2 kan zargin yunƙurin sace Dagacin Ɓangare da ke Gezawa.
Zaɓen 2027: Matasa ku guji shiga bangar siyasa - Ƙungiyar Gamayyar Matasan Arewa
DA Ɗumi-Ɗumi: Gwamnan Kano ya cire Ibrahim Waiya daga Kwamishinan yaɗa labarai
Hisbah ta kama Ishaku Musa, bisa zargin sayar da naman kare da giyar burukutu a Kano.
Gwamnan Kano ya tura sunan mai magana da yawun sa, Sanusi Bature majalisa domin naɗa shi kwamishina.
Majalisa ta tantance tare da amincewa gwamnan Kano, ya naɗa Sanusi Bature kwamishina.
KSCPC, ta ƙona kayayyakin da suka lalace da marasa ingancin da ta ƙwace a kasuwannin Kano.
Bincike: Gwamnan Kano Abba, ya nemi a sauya Kwamishinan ƴansanda da DPO 18 gabanin zaɓen 2027.
Ƴan sandan Kano sun cafke matashi Ta'ambo, da ake zargi da fice wajen faɗan daba da fashi da makami
Kotu na daf da yanke hukunci kan matasan da ake zargi da kashe matar aure da ƴaƴan ta shida a Chiranchi, Kano.
Da Ɗumi-Ɗumi: Kotu ta yanke wa Umar da Yakubu hukuncin kisa bayan samun su da laifin kashe Fatima da ƴaƴanta 6 a Kano.
SERAP, ta buƙaci Shugaban Najeriya, Tinubu ya bayyana yadda yake rabon tallafin Naira 50,000.
Gwamnatin Kano ta yi alƙawarin biyan dukkan bashin ƴan fansho na 2026, zuwa Afrilun 2027.
Majalisa ta gargaɗi kwamishinan yaɗa labaran Kano, da ya dai na fitar da sanarwar da ta shafe ta.
Kotu ta baiwa KCPC umarnin ƙona Garin Alƙama sama da buhu 400, da ta kama a Kano.
Gwamnan Kano Abba Kabir ya gabatar da sama da naira Tiriliyan ɗaya a matsayin kasafin kuɗin 2027.
Ɗangote zai ƙara jari zuwa Dala biliyan 70 don bunƙasa kasuwancin sa a Afirka.
Zainab Musa Kwankwaso,
Babban burina yanzu na fi kowa kuɗi a duniya - Aliko Ɗangote
Ƴan daba sun kai wa ayarin motocin Kwankwaso da Aminu Gwarzo hari a Kano.
Kotu ta ɗaure ɓarawon babura watanni 77 a Kano.
Gwamnan Kano ya sanar da sakin matarsa, tare da gayyatar mata masu sha’awar aurensa su nemi dama.
INEC ta musanta zargin cewa ana iya kashe na’urar BVAS ta hanyar nesa kafin a kammala zaɓe.
Sabbin Labarai
Duk LabaraiGwamna ya yi alkawarin inganta ilimi a jihar Jigawa
Gwamnan jihar Jigawa ya yi alkawarin cewa za a inganta tsarin ilimi a jihar, inda ya ce an shirya ware kudade don gyara makarantu.
An bude sabon kasuwa a garin Dutse don bunkasa kasuwanci
Sabon kasuwar da aka bude a Dutse zai taimaka wajen bunkasa kasuwanci da samar da ayyukan yi ga matasa.
Kamfanin NNPC ya rage farashin man fetur
Kamfanin man fetur na kasa NNPC ya sanar da raguwar farashin mai, wanda zai amfani al'ummar Nigeria.
Kungiyar manoma ta Jigawa ta nemi tallafin gwamnati
Kungiyar manoma ta jihar Jigawa ta bukaci gwamnati ta basu tallafin takin zamani da iri na zamani.
Matasan jihar Jigawa sun samu horon fasaha na zamani
An gudanar da horo na kwanaki biyar ga matasan jihar Jigawa kan fasahohin zamani da suka hada da computer da intanet.
An kaddamar da shirin yakar yunwa a arewacin Nigeria
Hukumomin agaji na kasa da kasa sun kaddamar da sabon shirin yakar yunwa a arewacin Nigeria.
Sabbin Bidiyo
Duk BidiyoSaƙo Gare mu
Muna son jin daga gare ku! Aiko mana da ra'ayoyin ku.
Bayanan Tuntuɓa
Waya: +234 800 DALA FM
Email: info@dalafmkano.com
Adireshin: Kano, Nigeria
Muna amsa cikin awanni 24 a ranakun aiki.

